Aisha Musa
9493 articles published since 09 Agu 2016
9493 articles published since 09 Agu 2016
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya mika ta’aziyya ga iyalan Alhaji Wada Sinkin da Alhaji Hamza Abdu Farar Hula Bichi da suka rasu a kwanan nan.
Reno Omokri, jigon jam’iyyar PDP kuma hadimin tsohon shugaban kasa, ya kwatanta gwamnatin Bola Tinubu da na Muhammadu Buhari, ya lissafa abubuwa 11.
Muhammadu Buhari dai ya kammala wa’adin mulkinsa a ranar 29 ga watan Mayun 2023, inda ya mika mulki ga magajinsa, Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Kotun Koli a ranar Talata, 9 ga watan Janairu, ta tanadi hukunci kan karar da Gwamna Caleb NMutfwang na Filato ya daukaka inda yake neman a tabbatar da zabensa.
Sanata Ali Ndume wanda ya yaba ma shugaban kasa Bola Tinubu kan dakatar da Betta Edu, ya yi gagarumin gargadi a kan barayin yan siyasa masu tasowa.
Hukumar Hisbah ta jihar Katsina ta kama kimanin kwalaben giya iri-iri 850 a karamar hukumar Kankara. Kwamandan hukumar, Aminu Usman ne ya jagoranci aikin.
Kungiyoyin mata a jihar Yobe sun gudanar da zanga-zanga kan kisan wata matar aure mai suna Ammi Adamu Mamman, da ake zargin mijinta ya yi Damaturu.
Bayan sama da watanni 10, yan bindiga sun dawo da ayyukansu a kan babban titin Kaduna zuwa Abuja, sun yi garkuwa da mutane 30 a ranar Lahadi, 7 ga watan Janairu.
Shehu Sani ya yaba ma Shugaban kasa Bola Tinubu kan daukar matakin gaggawa a takkadamar ministar jin kai, Betta Edu, na badakalar kudi a ma’aikatarta.
Aisha Musa
Samu kari