Aisha Musa
9493 articles published since 09 Agu 2016
9493 articles published since 09 Agu 2016
Wata jarumar mata ta saki bidiyo a TikTok tana mai bayyanawa duniya cewa shekarunta 35 kuma ta shafe shekaru biyar ba tare da ‘da namiji ya kusanceta ba.
Wata matashiya yar Najeriya ta baje kolin arziki da nasarorin da ta samu a shekaru 24. Ta ce ta yi aure ta mallaki mota, gidan mai kuma miloniya ce a kuruciyarta.
Reno Omokri ya bayyana cewa mayar da manyan ofisoshin CBN da FAAN zuwa Legas da gwamnatin Shugaban kasa Bola Tinubu ta yi ba zai illata yan arewa ba.
Jami'an tsaro sun yi nasarar cafke gasurkumin shugaban yan bindiga wanda ya dade yana kakabawa al'ummar kauyukan da ke Tsafe, jihar Zamfara haraji.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje ya isa jihar Kano a yammacin Laraba, 24 ga watan Janairu. Zai gana da masu ruwa da tsaki a APC a ranar Alhamis.
Bayo Onanuga, mai ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara ta musamman kan harkokin labarai ya bayyana dalilin mayar da wasu manyan ofisoshi Legas.
Ola Olukoyede,shugaban hukumar EFCC, na fuskantar barazanar dauri a magarkama. An tattaro cewa Olukoyede da hukumar EFCC sun ki bin wani umurnin kotu.
Bayanai sun bayyana kan yadda kungiyar dattawan Yarbawa ta Afenifere ta tsige Ayo Adebanjo a matsayin mukaddashin shugabanta a gidan jagoranta, Pa Reuben Fasaranti.
Dan takarar gwamna na jam’iyyar LP a zaben gwamnan 2023 a jihar Legas, Gbadebo Rhodes-Vivour, ya tabbatar da biyan kudin da tsohon ma’aikacin matarsa ke bin ta.
Aisha Musa
Samu kari