Aisha Musa
9493 articles published since 09 Agu 2016
9493 articles published since 09 Agu 2016
Shehu Sani ya tabbatar da sakin tsohon shugaban wata makaranta a Kaduna a ranar Talata, 23 ga watan Janairu. An tsare shi a lokacin da ya je kai kudin fansa.
Ministar Raya Al'adu ta kasa, Hannatu Musawa ta gana da wasu daga cikin sabbin daraktocin da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada a masana'antar raya al'adu.
Wani bature matukin jirgin sama ya tabbatar da maganar nan ta cewa so makaho ne yayin da ya je wani kauye a kasar Kenya don zabo matar aure. Sun haihu tare.
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kogi ta dakatar shugabanta kan zargin wawure kudi da cin dunduniyar jam’iyyar. Jam’iyyar PDP ta tabbatar da ci gaban a wata sanarwa.
Wani bidiyo da ya yadu na wata yarinya yar makaranta musulma tana sallah a kan hanya ya dauka hankali a soshiyal midiya. Ta sa jakarta a gaba saboda masu wucewa.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Femi Adesina, ya ce tsohon Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ba dan rikau bane kasancewar ya ambaci sunan Yesu a yayin da yake villa.
Masu garkuwa da mutane sun sace wasu mutane da ba a san adadinsu ba a hanyar titin Akure/Ikere. Jami'ar Yan sanda Funmi Odunlami ta tabbatar da lamarin.
Babatunde Fashola ya ce ₦577,000 kawai yake karba kudin fansho a matsayinsa na tsohon gwamnan jihar Legas. Ya bayyana hakan ne a wata hira da aka yi da shi.
Rundunar yan sandan babban birnin tarayya Abuja, sun bayyana rahoton garkuwa da mutane a rukunin gidaje na River Park, Abuja a matsayin kanzon kurege.
Aisha Musa
Samu kari