Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Bola Ahmed Tinubu, shugaban kasar Najeriya mai jiran gado, ya jinjinawa gwamnan jihar Ribas, Nyesomn Wike, kan yakar cin hanci da rashawa da yake yi a jiharsa
Wata uwa wacce ta gaji da kallon diyarta tana kwana a kan gadon kaninta ta yi bidiyo tana tambayan mutane abun da ya kamata ta yi domin yi wa tufkar hanci.
Wani matashi ya samu lalurar tabin hankali bayan ya gano cewa budurwarsa da ke dauke da cikinsa kanwarsa ce ta jini. Labarin ya taba zukatan mutane da dama.
Wasu fastoci karkashin inuwar 'Rivers Pastors Unite for Tinubu (RPUT) sun gargadi masu kira ga kafa gwamnatin wucin gadi a kasar cewa za su yi tofin tsinuwa.
Wata matashiyar budurwa ta shiga damuwa bayan mahaifiyarta ta kai mata ziyarar bazata gidan aurenta, ta ce sam mijinta ya ce bai son ganin danginta a gidansa.
Gwamna Ganduje ya bayar da kyautar gida da kudi ga yar asalin jihar Kano, Aisha Abubakar Dorayi, da ta yi ta biyu da ta yi a gasar karatun Al-Qur'ani na duniya.
Wata kyakkyawar budurwa yar Najeriya ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya yayin da ta bayyana hirarsu da yayanta ta WhatsApp. Ta ce bata bukatar saurayi.
Wata budurwa mai shekaru 21 ta ba da mamaki yayin da ta bayyana yadda ta sayi mota mai tsada da sana'ar tallan gwanjo ta ce bata da saurayi, kuma ta gina kanta.
Tsagerun yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da wata budurwaa safiyar ranar Talata a yankin Fadan Ikulu da ke, jihar Kaduna.
Aisha Musa
Samu kari