Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Tsohon gwamnan jihar Imo, Roochas Okorocha ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya tsawatar wa hukumar yaki da rashawa, kan hantarar sa da ta ke yi.
Kwamitin rikon kwarya na jam'iyya mai mulki, Mai mala Buni, ya sanarda hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, kan hukuncinsu na yin gangamin zaben shugabannin ta.
Wata kotu da ke zama birnin California ta kasar Amurka ta dage ranar yanke wa gagarumin dan damfarar nan Hushpuppi zuwa ranar 11 ga watan Yulin shekarar nan.
Gwamnan Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya ce kashi casa'in cikin dari na tubabbun yan Boko Haram da gaske sun ajiye makaman su sun bar ta'addanci gaba daya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce mazauna yankin arewa maso gabas nan babu dadewa za su fuskanci zaman lafiya da daidaito mai daurewa duban irin abubuwan.
Hukumar NSCDC ta janye jami'an ta da ke tsaron lafiyar Shina Peller, dan majalisar wakilai. Wani hadimin dan majalisar ne ya tabbatar da aukuwar wannan cigaban.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida, ya bayyana goyon bayan sa ga tsohon shugaban majalisa, Bukola Saraki kan takarar shugabancin kasa.
Wani dalibin Najeriya ya bayyana yadda wasu 'yan sanda suka saka masa bindiga a kai kuma suka tatsi kudi har naira milyan daya daga wurinsa a kan titin Benin.
Kungiiyar malamai masu koyarwa na jami'o'i, ASUU, a jiya ta sanar da gwamnatin tarayya cewa ba za ta samu kwanciyar hankali ba har sai ta sasanta da kungiyar.
Aisha Khalid
Samu kari