Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Rundunar hadin guiwan sojoji da 'yan sanda ta ceto mutane 32 da aka yi garkuwa da su daga bangarori daban-daban na jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin.
Gobara ta lashe gonar lambun tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo a Howe da ke Karamar Hukumar Gwer a jihar Benue a cikin ranakun karshen mako.
Allah mai yadda ya so, mai komai mai komai ya dauki ran amarya ranar da aka daura mata aure bayan ta gama sallama da bankwana da 'yan uwa da abokan arzikin ta.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta halaka wasu mutum 23 da ake zargin 'yan ta'adda ne, inda suka sake kama yan bindiga 37 a kananan hukumomi 3 da ke jihar Sokoto.
'Ya'yan jam'iyyar APC da ke zaune a Ingila sun kai wa Bola Tunubu, shugaban kuma jigon jam'iyyar ziyara a gidansa bayan kwana biyu da saukarsa birnin Ingila.
Fadar shugaban kasa tace tsokacin da jam'iyyar PDP ta yi game da fasa kai ziyara Zamfara da shugaba Muhammadu Buhari yayi alamar neman rikici ne da rigima.
Mutane da dama sun halaka sakamakon farmakin da ‘yan bindiga suka kai kauyen Galkogo da ke karamar hukumar Shiroro a Jihar Neja, sun babbake gidaje da yawa.
Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumin Kabir Usman, ya sanar da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo cewa shi da gwamna Aminu Bello Masari ba su bacci.
'Yan ta'adda da ake zargin mayakan ta'addanci ne na ISWAP wadanda suka kai farmaki kauyen Kautikari da ke karamar hukumar Chibok Borno sun sako 'yan mata hudu.
Aisha Khalid
Samu kari