Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Bola Tinubu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya dawo Najeriya bayan kwashe kwanaki sama da bakwai ya na neman shawara a Ingila don takara.
Tsohon gwamnan jihar Borno Ali-Modu Sheriff, ya musanta zargin sa da ake da hannu cikin Boko Haram, inda a cewar sa jami'an tsaron sun dade suna binciken sa.
Bidiyon tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha yayin da ya ke karanto ayar Qur'ani yayin bayyana burinsa na tsayawa takarar shugabancin kasa ya bayyana.
Dalibin da shi kadai ya rage hannun masu garkuwa da mutane dan makarantar Bethel Baptist, yayi mirsisi ya ki dawowa gida, ya bayyana yadda yake jindadin zaman.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fara makon da ya gabata da shan alwashin cewa gwamnatin tarayya za ta karrama alkawarin da ta yi wa kungiyar malamai ta ASUU.
Sanata Musa mai wakiltar mazabar Niger ta gabas, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da dauka matakin gaggawa kan mazauna kauyukan da ke kai bayanai ga yan bindiga.
Daga Allah mu ke, gare shi za mu koma. Ubangiji mai kowa mai komai ya dauka rayuwar Mai Martaba Sarkin Jama'are ta jihar Bauchi, Alhaji dakta Ahmadu Muhammad .
Bayan nadin sarautar da Sarkin Daura ya yi wa Rotimi Chibueke Amaechi, fostocin ministan sufurin sun cika garun Daura. Mai Martaba ya roki Amaechi ya fito.
'Yan bindiga sun halaka sama da rayuka talatin, sun yi garkuwa da wasu mata a hari mabanbanta a ranar Juma'a duka a jihar Zamfara saboda kin biyan harajin N40m.
Aisha Khalid
Samu kari