Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar Rapid Response Squad (RRS) na yan sandan jihar Legas ta yiwa wasu jami'an hukumarta ihsani bisa jajircewarsu da gaskiya. Wannan na kunshe cikin jawabin
Shugaban uwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) Sanata Abdullahi Adamu ya yi watsi da rahoton kwamitin tantance yan takarar kujerar shugaban kasa da ya.
Bauchi - Gwamnatin jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya lashe zaben fidda gwanin yan takaran gwamnan jihar karkashin lemar jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP.
Lugbe, Abuja - Wasu matasa a ranar Asabar sun hallaka wani dan kungiyar Bijilante kan zargin kalaman batanci ga Manzon Allah (SAW) a birnin tarayya Abuja..
Kwamitin mutum 7 da aka baiwa hakkin tantance yan takara kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun zabi wasu mutum 13 cikin
Legas - Gwamnatin jihar Ikko (Legas) ta fara shirin ragargaza babura Oada kuda 2,228 da aka damke sun saba dokokin da ta santa na haramta aikin Acaba a jihar.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo daga babbar birnin kasar Andalus, Madrid, kuma ya dira Abuja bayan ziyarar kwana uku da ya kai. Shugaban ya tashi daga Torrejon
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi watsi da tsarin kato bayan kato wajen zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na zaben 2023 sabanin yadda tayi.
Borno - Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya yi kira da masoyansa suyi watsi kalaman dan takaran gwamnan jihar na jam'iyyar adawa ta PDP, Mohammed Ali Jajeri
Abdul Rahman Rashid
Samu kari