Da duminsa: Cutar Korona ta harbi sabbin mutane 453 a Najeriya
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 453 a fadin Najeriya.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:26 na daren ranar Asabar 8;ga Agustan shekarar 2020.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 453 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:
FCT-75
Lagos-71
Benue-53
Delta-39
Borno-30
Enugu-25
Plateau-24
Osun-20
Abia-19
Oyo-17
Kaduna-16
Kano-13
Ebonyi-13
Ogun-9
Kwara-7
Ondo-6
Gombe-3
Ekiti-2
Akwa Ibom-1
Rivers-1
46,140 sun kamu
33,044 aka sallama
942 sun mutu
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng