Sakamakon zaben gwamnan jihar Edo: APC na shan kaye

Sakamakon zaben gwamnan jihar Edo: APC na shan kaye

Karamar hukumar Igueben

APC: 5,189

PDP: 7,870

An kammala kidiya kuri'un zaben gwamnan jihar Edo na 2020

Masu zabe da aka tantance: 557,443

PDP: 307,955

APC: 223,619

ADP: 2,374

AA: 107

Karamar hukumar Orhionwon

APC -- 10,458

PDP -- 13,445

Karamar hukumar ETSAKO-EAST

APC: 17,011

PDP: 10,668

Karamar hukumar Akoko Edo

APC -- 22,963

PDP -- 20,101

APC ta lashe zaben Karamar hukumar Etsako Central

APC - 8359

PDP - 7478

Karamar hukumar Owan West

APC - 11,193

PDP - 11,485

karamar hukumarsa Oredo

APC: 18,365

PDP: 43,498

Karamar hukumar Esan south East

APC: 9,237

PDP: 10,563

Karamar hukumar Ovia ta Arewa

Masu zabe da suka yi rajista - 143009

Masu zabe da aka tantance - 28607

APC - 9907

APGA - 15

PDP - 16, 987

SDP - 36

ZLP - 12

Jimillan kuri'u masu inganci - 27,437

jimillan kuri'in marasa kyau - 934

Jimillan kuri'un da aka kada - 28,371

karamar hukumar Uhunmwonde

PDP: 10,022

APC: 5,972

karamar hukumar Esan ta yamma

APC - 7,189

PDP - 17,433

karamar hukumar Egor

APC: 10, 202

PDP: 27, 621

karamar hukumar Estaka West

APC: 26,140

PDP: 17,959

karamar hukuma Owan ta gabas

APC: 19,295

PDP: 14,762

karamar hukumar Ikpoba Okha

PDP: 41, 030

APC: 18, 218

Tazara: 22,812

karamar hukumar Esan ta tsakiya

PDP: 10,694

APC: 6,719

Karamar hukumar Esan ta Arewa maso gabas

APC 6559

PDP 13,579

Tags:
Online view pixel