Sauki daga Allah: Sabbi mutum 100 kacal suka kamu da korona

Sauki daga Allah: Sabbi mutum 100 kacal suka kamu da korona

Alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa ta kasa (NCDC), na ranar Lahadi, 6 ga watan Satumban 2020, sun bayyana cewa sabbin mutum 100 ne suka sake harbuwa da cutar korona a Najeriya.

Lagos-39

FCT-22

Kaduna-19

Oyo-7

Ebonyi-6

Edo-3

Katsina-1

Ekiti-1

Bauchi-1

Nasarawa-1

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel