Hotuna: Bayan da ya sami agajin miliyoyin kudi domin tiyata, Sadiq Daba ya warke, ya dawo
1 - tsawon mintuna
Cutar Kansa ta jini da ta dubura, ita ta dami Malam Sadiq Daba, tsohon dan wasan kwaikwayo, kuma tsohon dan jarida, sai dai agajin kudi da ya samu daga wasu attajiran Najeriya ya samu an yi masa tiyata ya dawo gida Najeriya
Dubi sabbin hotunansa a kasa:
DUBA WANNAN: Jaririya Aishatu ta zama 'yar Gwamnati
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng
Tags: