Wasanni
Yankin Arewacin Najeriya na da al'adar samar da fitattun 'yan wasan kwallon kafa. Yankin ya samar da 'yan wasan da suka zama fitattu a gida da wajen Najeriya.
Akwai fitattun yan wasan kwallon kafa a Turai a kakar wasa ta bana wato shekarar 2024 da suka yi ritaya daga buga tamola bayan shafe shekaru suna fafatawa.
Cristiano Ronaldo ya ce ba zai fadawa kowa lokacin da zai ya yi ritaya daga buga wa Portugal wasa ba yayin da tauraron Al-Nassr ya ce ba zai yi aikin koci ba.
Bayan da hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta nada Bruno Labbadia a matsayin kocin Super Eagles, Legit Hausa ta tattaro wasu muhimman bayanai game da sabon kocin.
Bayan murabus din Finidi George daga jagorantar Super Eagles, Hukumar NFF a Najeriya ta nada sabon kocin Super Eagles daga kasar Jamus mai suna Bruno Labbadia.
An kawo jerin wasu bubuwan kunya da suka faru da tawagar 'yan Wasan Najeriya. Tun a wajen rajista aka fara samun matsala da 'yan wasan Najeriya a Olympics.
Yar wasan Najeriya a gasar Olympics da ke gudana a kasar Faris, Ese Ekpeseraye ta nemi aron keke domin shiga gasar daga yan Jamus, ta ce an sanar da ita a makare.
Rigima ta barke tsakanin Espanyol da tsohon dan wasan kwallon kafa ta Barcelona, Martin Braithwaite inda ya taya tsohuwar kungiyarsa domin siyanta.
'Yar wasan tseren Najeriya, Favour Ofili ta ɗora alhakin rashin shiga wasan tseren duniya na Olympics a kan mahukuntan Najeriya, inda ta ce ta cancanci shiga gasar.
Wasanni
Samu kari