Jihar Zamfara
Gwamnatin Zamfara ta musanta rahoton da ke yawo cewa wata mai suna Zainab tana kan siradin hukuncin kisa saboda ta bar addinin musulunci, ta ce labarin ƙarya ne.
Binciken bidiyon da ake yadawa ya nuna cewa ba Sanata Sahabi Yau ba ne ke sumbatar wata mata a ofis, wani basaraken jihar Sokoto ne, kuma an yi bidiyon a 2016.
Mutane a wasu yankuna na jihar Zamfara musamman karamar hukumar Kaura na Moda na barin gidajensu da dare su dare da safe saboda tsaron hare hare.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Zamfara. Miyaguk sun yi awon gaba da mutane zuwa cikin daji tare da kashe wasu daban.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa.jihar ba ta samun ko sisin kwabo daga hakar ma'adanai. Ya fadi shirye-shiryen da yake don canza hakan.
Dan majalisar wakilai daga jihar Zamfara ya ce 'yan bindiga sun ba karnukansu jariran da aka haifa sun cinye su a cikin daji. Ya ce wata mata ne ta haife su a daji.
Gwamnan jihar Zamfara ya tabo batun matsalar rashin tsaron sa ake fama da ita. Ya bayyana cewa gwamnatinsa ba ta hawa teburin sulhu da 'yan bindiga.
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya ce matakan da gwamnatinsa ta ɗauka tun da ya karɓi mulki sun taka rawa wajen inganta tsaro fiye da yadɗa ya tarar a jihar.
Gwamna Dauda Lawal ya ce ya tarar da asusun gwamnatin Zamfara ba kudi, sai wata N4m. Amma ya ce yanzu ya biya basussukan albashi, NECO, WAEC da na wuta.
Jihar Zamfara
Samu kari