Yar Makaranta
Kungiyar ImpactHouse Center for Development Communication ta ba Shugaba Bola Tinubu shawarwari guda 4 na tabbatar da ingantaccen tsaro da a makarantun Najeriya.
Jami'ar Covenant ta doke jami'ar Ibadan da jami'ar fasaha ta tarayya, Akure, inda ta zamo jami'a mafi daraja a Najeriya, yayin da aka fitar da jadawalin 2024.
Gwamnatin jihar Kuros Riba karkashin jagorancin Gwamna Bassey Otu za ta ɗauki ƙarin malaman makaranta 6000 domin fara cike giɓin da ke akwai a makarantu.
Rahoto ya zo cewa wasu ami’o’in Arewa sun yunkuro, ana kokarin rungumar fasahar AI a tsarin ExploreCSR. Ana so komfuta ta rika mu’amala tamkar Bil Adama.
Yaran makarantar da aka sace a Kaduna tun a farkon wata sun fito. Uba Sani a jawabin da ya fitar a Facebook, ya yi wa Allah Sarki SWT godiyar nasarar da aka samu.
A ranar Laraba, majalisar dattawa ta gabatar da kudurin hukuncin dauri na watanni 6 ga iyayen da suka yi watsi da ƴaƴansu tare da ƙin tura su makarantar boko.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya bayyana irin matakan da ya soma ɗauka bayan samun bayanan ana shirin kai hare-hare makarantu da gonaki a Osun.
Jami’an hukumar EFCC a shiyyar Ilorin sun kama dalibai 48 na jami’ar jihar Kwara a kan wasu laifukan da suka shafi zamba ta Intanet da aka fi sani da “yahoo-yahoo.”
Wata dalibar aji hudu a jami’ar jihar Kwara, Malete da ke karamar hukumar Moro, mai suna Rashidat Shittu, ta dauki ranta da kanta saboda ta samu matsala a karatunta.
Yar Makaranta
Samu kari