Yan Yahoo
Rundunar yan sanda ta yi caraf da wani likitan bogi wanda ya kware wajen aikata miyagun laifuka. An cafke likitan bogin ne bayan ya damfari mai POS N21m.
‘Dan kasuwan nan, Mmobuosi Banye wanda aka fi sani da Dozy Mmobuosi a Najeriya ya shiga cikin matsala a Amurka. Yanzu an shigar da karar Mmobuos da wasu a New York.
Rundunar yan sandan jihar Ogun ta tabbatar da cafke wasu miyagun mutane mutum biyu bisa zargin aikata laifin kisan kai na wani dalibin jami'ar OAU.
Rundunar 'yan sanda ta ce ta samu nasarar kama wani dan takarar gwamna da wasu mutane uku kan zargin satar sama da naira miliyan 607 daga manhajar Patricia.
Dama an ce nai son abin ka ya fi ka dabara, Wani 'dan kasuwaya na ji ya na gani, ya hadu da sharrin damfara. Daga gwanji, an yi wa mai mota wayau da rana tsaka
Wanta Baturiya ƴar ƙasar Jamus ta bayyana yadda wani matashi ɗan Najeriya mai yin Yahoo Yahoo ya damfare ta maƙudan kuɗaɗe har N122m da sunan soyayya.
PHALGA sun hada-kai da ‘yan sanda wajen kama wasu da ake zargin ‘yan damfara ne. An cafke ‘Yan Yahoo-Yahoo din ne bayan an zarge su da birne wani yaro da rai.
Wata budurwa ƴar Najeriya ta samu kanta cikin wani mawuyacin hali, bayan an wawushe mata makuɗan kuɗaɗe a asusun ajiyarta na banki. Ta rasa miliyoyin kuɗi.
Wani matashi a Najeriya ya yi dabara inda ya gindaya matakalar katako akan kwalbati don masu babura suna tsallakawa su bashi kudade, ya samu kwastomomi sosai.
Yan Yahoo
Samu kari