Yan Yahoo
Gwamna Dapo Abiodun na Jihar Ogun a ranar Juma’a ya ce jihar ta fi ko wacce a Najeriya yawan ‘yan damfarar yanar gizo, wato Yahoo Boys. Ya bayyana cewa a jihar
Jami'an hukumar EFCC sun kama wasu matasa 60 da ake zargin Yan Yahoo ne a wani otel a Abeokuta inda suka shirya wata liyafa don karrama wadanda suka yi fice wur
Alkalin babbar kotu da ke zama a Ibadan ya yanke wa Adewale Tosin, dan damfarar yanar gizo hukuncin share harabar kotun na tsawon wata 6 bisa ruwayar Premium Ti
Hukumar EFCC, ta kama wani matashi mai shekaru 21, Jatto Sheriff Umar, bayan ya yi amfani da sunan Mark Zuckerberg don damfarar mutane a kafar sada zumunta yana
A kafafen sada zumunta an zargi Dino Melaye da sace wasu makudan miliyoyi wanda aka ce Hushpuppi ne ya taimaka masa wajen yin awon gaba dasu. Ya karyata batun.
EFCC ta dira wata makarantar da ake koyar da damfara tayanar gizo da aka fi sani da 'Yahoo-Yahoo'. EFCC sun kame daliban, yayin da malamin ya yi saraf ya gudu.
Mista Obinwanne Okeke da ake zargi da laifin damfara a kotun kasar waje ya amsa laifinsa. Shararren Ɗan kasuwar zai iya shafe shekaru 20 a gidan yari a Amurka.
Gwamnan Imo ya dauko yaki da ‘Yan Yahoo-Yahoo a Jiharsa. Chidiebube Okeoma daga Owerri ya rahoto cewa za a kori Masu laifi daga Jihar Imo.
Dakarun Magu sun yi wani muguwar cafka a Kudancin Najeriya kwanaki. Jami’an sun yi nasarar gano wurin koyon Yahoo-Yahoo watau ana koyawa mutane damfara a Akwa Ibom.
Yan Yahoo
Samu kari