Yan Yahoo
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Kano sun samu nasarar cafke wasu rikakkun 'yan damfara da suka kware wajen yin alat din banki na bogi a jihar.
Wani matashi da ya kware wajen damfarar jama’a ta kafar intanet Joshua Olawuyi, ya fada hannun jami’an tsaron shiyya ta biyu dake Onikan a jihar Legas.
Kamfanin biyan kudi na Najeriya, Flutterwave, ya sake gamuwa da sharrin masu kutse, wanda ya kai ga asarar Naira biliyan 11, da aka tura zuwa wasu asusu.
Hukumar EFCC ta bayyana sababbin hanyoyi da 'yan yahoo suka kirkiro domin damfarar mutane. Babban daraktan hukumar ne Effa Okim ya bayyana haka a jihar Edo.
Mun duba shafin Abubakar na X (tsohon Twitter) amma ba mu sami labarin yana bayar da kyautar naira 100,000 ga ’yan Najeriya ba, kawai aikin 'yan damfara ne.
Gwamnan jihar Cross River, Bassey Otu ya gamu da matsala bayan ‘yan damfara sun yi kutse a lambar wayarsa tare da neman makudan kudade a hannun jama'a.
Rundunar yan sanda ta yi caraf da wani likitan bogi wanda ya kware wajen aikata miyagun laifuka. An cafke likitan bogin ne bayan ya damfari mai POS N21m.
‘Dan kasuwan nan, Mmobuosi Banye wanda aka fi sani da Dozy Mmobuosi a Najeriya ya shiga cikin matsala a Amurka. Yanzu an shigar da karar Mmobuos da wasu a New York.
Rundunar yan sandan jihar Ogun ta tabbatar da cafke wasu miyagun mutane mutum biyu bisa zargin aikata laifin kisan kai na wani dalibin jami'ar OAU.
Yan Yahoo
Samu kari