Albashin ma'aikata
Ana batun karawa Shugaba Bola Tinubu da yan siyasa albashi, mai fashin baki kan lamuran yau da kullum ya yi magana inda ya bukaci su yi murabus daga kujerunsu.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Amurka ta fitar da wani rahoto da ke nuna yadda mafi karancin albashin Najeriya, N70,000 ya gaza sauya rayuwar talaka.
A labarin nan, za a ji gwamnatin tarayya ta bayyana cewa kuɗin da ake biyan masu rike da madafun iko, kamar Shugaban Kasa zuwa Ministoci da ƴan majalisu ya yi kaɗan.
Ana kashe biliyan 2.354 duk wata kan sanatoci 109, wanda ya isa biyan albashin farfesoshi 4,708, yayin da farfesa ke samun kusan 500,000 kacal a wata.
Yayin da ake shirye-shiryen zaben shekarar 2027 a Najeriya, shugabar Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya, Didi Walson-Jack, ta gargadi ma’aikata kan shiga lamarin siyasa.
Kungiyar NLC ta bai wa gwamnati wa’adin kwanaki bakwai ta mayar da kudaden NSITF da ta karkatar, ta kuma gargaɗin shiga yajin aiki idan ba a dauki mataki ba.
Gwamna Bassey Otu na Cross River ya aiwatar da N70,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi ga ma’aikatan jihar, tare da shirin daga dajarar ma'aikatan wucin gadi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta fara biyan hakkokin ma'aikatan da ta rike na watanni biyu, yayin da ya rage na sauran watanni uku.
ASUU, NASU, SSANU da NAAT sun tsunduma yajin aikin sai baba-ta-gani a LASU kan batun albashi da bukatar gwamnati ta aiwatar da karin albashi na kasa.
Albashin ma'aikata
Samu kari