Albashin ma'aikata
Gwamnatin Jigawa ta amince da N1.1bn domin siyan kayan abinci da suka hada da shinkafa da taliya domin sayarwa ma’aikatan gwamnati kan farashi mai rahusa.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya yi umurni da a biya dukkanin ma'aikatan jihar N10,000 domin su gudanar da bukukuwan Sallah cikin nishadi.
Gwamnati ta tsokano ‘yan kwadago, ana barazanar rikita kasa saboda kudin lantarki. Ana da labari cewa ana barazanar shirya zanga-zanga da yin kara a kotu.
Ma'aikata a Najeriya na daga cikim wadanda ke samun mafi karancin albashi a duniya. Akwai sauran kasashen da ba su biyan ma'aikatansu albashi mai tsoka.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda, ya amince da fitar da kudi domin ba ma'aikatan jihar su kwaranniyar watan azumin Ramadan da bikin Sallah.
Bola Tinubu zai sanar da karin albashin Ma’aikata a Ranar 1 ga Mayu. Abin da ake tunani shi ne Tinubu zai sanar da mafi karancin albashin da za a koma amfani da shi
A ranar Laraba ne majalisar wakilai ta amince da sabuwar dokar ƙarin albashi da alawus ga babban joji na ƙasa (CJN) da sauran alƙalan kotunan Najeriya.
Duk da halin matsi da 'yan kasa su ke ciki, Shugaba Tinubu ya bukaci yin gyaran fuska daga Majalisa kan alawus da albashin ma'aikatan shari'a a kasar.
A ranar Talata ne majalisar dokokin jihar Abia ta zartar da kudirin dakatar da biyan kudaden fansho ga tsofaffin gwamnoni da mataimakansu a jihar.
Albashin ma'aikata
Samu kari