WhatsApp Nigeria
wani rahoto da legit.ng ta tattara ya nuna yadda wasu ke kuste a manhajar whatsapp gtare da daukar bayanan masu amfani da mahnajar dan siyarwa a kasashen duniya
Da alamun Manhajar tura sakonni ta yanar gizo mallakin kamfanin Meta ya samu matsala a yau Talata, 25 ga watan Oktoba, 2022. Yan Najeriya masu amfani da manhaja
Hukumar kula da talla na Najeriya, ARCON, ta ce ta shigar da kara kan kamfanin Meta Platforms Incorporated (masu Facebook, Instagram da WhatsApp) da wakilin ta
WhatsApp zata gabatar da sabbin ka’idojin boye sirri guda uku a cikin manhajatta don kare sakonnin mutane, kamfanin ta sanar da haka a ranar Talata rah Legit.NG
Daya daga cikin manyan harsunan nahiyar Afrika, kuma fitacce a duniya; Hausa, ya shiga jerin harasan da ake amfani dasu dungurungum a kan manhajar sada zumunta
Wani group Admin a manhajar WhatsApp ya yi 'batan dabo da kudin kungiyar tsaffin dalibai da suka tara don gyara makarantarsu ta sakandare. Duk da ba'a bayyana s
Mabiya shafin Facebook na Open Diaries sun bayyana rashin jin dadinsu bayan da aka sanya wa ajin WhatsApp kudi N3000 a duk shekara. Lamarin ya haifar da cece-ku
Kamfanin WhatsApp ya bayyana bukatar wasu wayoyi 20 su gaggauta sauya zubin kwakwalwarsu saboda su ci gaba da yin WhatsApp. WhatsApp ya bayyana dalilin haka.
A kwanan nan dai mutane sun dage sosai wajen yaɗa wani sakon murya dake isar da sako ga duk mai amfani da mahajar Whatsapp, inda ake gargaɗin wanda bai tura ba
WhatsApp Nigeria
Samu kari