Amurka
Wani rahoto da kungiyar kare hakkin dan Adam ta HRW ta wallafa ya nuna cewa kasar Isra'ila na amfani da sinadarin phosphorus mai guba a kasar Lebanon.
Rundunar tsaron Isra'ila ta sanar da cewa ta kai hare-hare Iran bayan harin da Iran ta kai mata. Iran ta sanar da cewa ta kaikarin hare-hare Isra'ila.
A labarin nan, za a ji rundunar IRGC ta ƙasar Iran ya sanar da dalilanta na kai hare-haren makamai masu linzami zuwa Isra'ila yayin da ake kokarin a tsagaita wuta.
Rahotanni sun bayyana cewa Pentagon ta ɗaga matakin sa ido kan Isra’ila zuwa mafi girma saboda zargin tattara bayanan manyan jami’an gwamnatin Amurka.
Gwamnatin kasar Amurka ta ba 'yan kwallon Iran bizar shiga kasar domin samun damar buga gasar cin kofin duniya na 2026 da za a fara a Amurka a mako mai zuwa.
Ministan harkokin wajen Iran ya yi watsi da bukatar shugaba Donald Trum ta neman haduwa da Mojtaba Khamenei. Ya fadi dalilin daina ganin Khamenei a bainar jama'a.
Shugaban China, Xi zai gana da shugaba Kim Jong Un a Koriya ta Arewa a watan Yunin 2026. Shugabannin za su tattauna a tsawon kwana biyu game da wasu abubuwa.
Ministan harkokin wajen kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Abbas Araghchi, ya yi magana kan yiwuwar ganawar Mojtaba Khamenei da shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Isra'ila ta sanar da cewa ta samu nasarar hallaka jagora a Hezbollah a lokacin da Amurka ke neman a tsagaita wuta.
Amurka
Samu kari