Amurka
Shugaban Amurka, Donald Trump ya shaidawa jami'ansa cewa ba zai koma yakin kai tsaye da Iran ba sai an kashe masa sojoji domin kawo zaman lafiya.
Majalisar dokokin Amurka ta kada kuri'ar nuna rashin goyon baya kan cigaba da yakin Amurka da Iran da Donald Trump ya kaddamar a watan Fabrairun 2026.
Firaministan Israila, Benjamin Netanyahu, ya yi magana kan takaddamarsa da Shugaba Donald Trump. Ya bayyana cewa suna samun sabani amma suna shiryawa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya tabbatar da cewa ya yi kalamai masu kaushi kan firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, yayin wata tattaunawa ta waya.
Wani dan majalisar Amurka ya yi kiraga gwamnatin kasar da ta sanya ministan harkokin wajen Amurka, Marco Rubio magana da Najeriya kan tsare Nnamdi Kanu.
Sabon rikici ya barke tsakanin Amurka da Iran, sojojin Iran sun kai hari kan sansanonin sojin Amurka a Kuwait da Bahrain bayan harin Amurka a Hormuz.
Iran ta samu sabon jagora bayan mutuwar Ali Khamenei, inda Marco Rubio ya ce Mojtaba Khamenei na raye kuma yana kara shiga harkokin shugabancin kasar.
A labarin nan, za a ji cewa duk da boye-boyen da kasar Amurka ke yi, an gano girman asarar da Iran ta jawo mata a yakin da aka fara a Fabrairu, 2026.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya zagi Benjamin Netanyahu kan kai hare-hare da yake yi kasar Lebabon. Trump ya ce shi ya hana a daure Netanyahu a duniya.
Amurka
Samu kari