Siyasar Amurka
A labarin nan, za a ji cewa Sanatoci da ƴan majalisa na daga cikin manyan ƴan siyasa a Amurka da me adawa da Trump ya fara yaƙi da lashe mutKe a Iran.
Dan majalisar kasar Amurka, Jamie Raskin ya nemi likitan White House ya yi wa shugaba Donald Trump gwajin kwakwalwa domin tabbatar da lafiyarsa bayan yakin Iran.
'Yar majalisar Amurka Yassamin Ansari ta yi wa Donald Trump wankin babban bargo, inda ta kira shi da mutum mai matsalar kwakwalwa kan yaki da Iran.
Tawagar Iran ƙarƙashin Ghalibaf ta isa Islamabad yau Jumma'a, 10 ga Afrilu, 2026, domin tattaunawar zaman lafiya da Amurka bayan tsagaita wuta ta makonni 2.
Shugaban Amurka ya sake barazanar kwace tsibirin Greenland bayan tattaunawa da shugaban NATO, Mark Rutte a fadar White House. Ya ce bai manta da Greenland ba.
Wasu daga cikin Amurkawa sun fito zanga-zanga inda suka jaddada adawa da yaƙe-yaƙen da shugabansu Donald Trump ke jefa su a ciki tare da neman a tsige shi.
Wata 'yar majalisar Amurka, Ilhan Omar ta bukaci zama a majalisar kasar domin duba yiwuwar tsige shugaba Donald Trump kan barazanar aikata laifuffukan yaki a Iran.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce Kim Jong Un na Koriya ta Arewa ya sha caccakar Joe Biden game da lafiyarsa, amma kuma yana yaba masa a halin yanzu.
A labarin nan, za a ji cewa wani dan majalisa a Amurka, Jim McGovern ya bayyana damuwa a kan halin da ya ce Donald Trump na jefa Amurkawa kan yaƙi da Iran.
Siyasar Amurka
Samu kari