Shafin Tuwita
Majalisar dattawa ta ce wanda ake cikin bidiyon da ake abubuwan da ba su dace ba, ba sanata mai ci ba ne kuma ofishin da suke ciki ba na Majalisa ba ne.
Wata shahararriyar ‘yar tiktok Sarah Idaji Ojone ta shawarci maza su daina dauko batun aure idan sun san asusunsu bai cika taf da kudi ba, ta ce su ajiye N50m.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya sanar da mutuwar kaninsa mai suna Mukhtar Lawal Isma'il inda ya nuna alhinin rashin a jiya Juma'a 24 ga watan Mayu.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta gargadi matafiya kan karbar jaka su tagi da ita ba tare da sun san abin da ke ciki ba don gujewa matsala
Jigon jam'iyyar PDP kuma na hannun daman dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, Daniel Bwala ya musanta cewa ya bar PDP zuwa APC.
Wata budurwa 'yar Najeriya ta bayyana irin kyautar da ta samu na naira dubu daya bayan tafi kowa shahara a cikin dalibai, ta wallafa shaidar biyan kudin a Twitter.
Wata matar aure ta bayyana yadda ta je asibiti don neman maganin ciwon ciki ashe ba ta sani ba ta na dauke da juna biyu, a karshe ta haifi jaririyarta kyakkyawa.
Wani matashi ya girgiza Intanet bayan gano shi da cebur ya na kokarin tonon kabarin abokinshi wanda ya mutu masa da kudi har Naira biliyan daya da rabi.
Bidiyon wata budurwa ya girgiza Intanet bayan ta haura kofar shiga gida don kawai ta isar da sakon gulma ga kawarta, budurwar ta tsallake wayoyin wuta a saman kofar.
Shafin Tuwita
Samu kari