
Taraba







Majalisar Alkalai na Kasa, NJC, ta dakatar da Alkalin Alkalai na Taraba daga aiki kuma ta bada shawarar a masa ritaya na dole bayan bincike ya nuna ya saba doka

Dan takarar sanatan jihar Taraba ya yi nasara a gaban kotu bayan kai ruwa rana. An bayyana David a matsayin wanda ya zai yi takara a mazabar ta Taraba a Arewa.

Bayan koma amfani da tsoffin kudade a sassa daban-daban na kasar, farashin kayan abinci da dabbobi ya haura sama sosai a wani kasuwar mako da ke ci a Taraba.

Shugabannin Jam’iyyar All Progressives Congress a Garin Donga, za su ladabtar da Emmanuel Bwacha. A halin yanzu 'yan kwanaki suka rage a shirya zaben Gwamnoni.

Wasu mahara da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane sun je har gida sun yi awon gaba da iyalan basaraken Sarkin Kudu a jihar Taraba ranar Jumu'a da dadare.

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi samu kuri'u mafiya rinjaye, ya lallasa abokan hamayyarsa a jihar Taraba.
Taraba
Samu kari