Taraba
NiMet ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama da iska a sassan Najeriya ranar Laraba, 22 Oktoba 2025, tare da gargadi ga jama’a su dauki matakan kariya.
Rahotanni sun nuna cewa Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba na iya barin PDP domin shiga APC, yayin da tattaunawa da jama’a ke gudana a fadin jihar.
Hasashen yanayin ya nuna cewa za a samu ruwan sama a wasu jihohin Arewa, ciki har da Taraba, Kebbi, da sauransu, yayin da damina ke bankwana a gobe Litinin.
Tsohon ministan sufuri a gwamnatin marigayi shugaban kasa Muhammadu Buhari, Mu'azu Sambo Jaji, ya tabo batun ficewa daga jam'iyyar APC. Ya ce zama daram.
Taraba, Kogi da wasu jihohin Arewa za su samu ruwan sama a yau Alhamis yayin da ake bankwana da damina. An gargadi mutane su shirya wa ambaliya a yankunansu.
Tsohon hadimin marigayi Shugaba Muhammadu Buhari, Bashir Ahmelad, ya nuna cewa wasu gwamnonin jam'iyyun adawa daga Arewacin Najeriya za su sauya sheka zuwa APC.
Wata Kungiyar matasa mai suna 'Concerned Taraba Youth Group' ta bukaci Gwamna Agbu Kefas ya haɗa kai da Bola Tinubu domin samun ayyukan more rayuwa.
Sojojin 6 Brigade sun dakile harin ‘yan ta’adda a Taraba, sun halaka biyu tare da kwace makamai, yayin da rundunar ke ci gaba da Operation Lafiya Na Kowa.
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da iska mai karfi zai sauka a jihohi da dama tare da gargadin yiwuwar ambaliya wasu jihohin Kudu maso Gabas.
Taraba
Samu kari