Siyasar Najeriya
Ministan ayyuka, Dave Umahi ya bayyana cewa gaba ɗaya gwamnonin jihohin Arewa maso Gabashin Najeriya suna goyon bayan shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana yadda shi da marigayi Abubakar Rimi suka yi fatali da tayin cin hanci da marigayi Abba Kyari kan takara.
Mai magana da yawun tsagin NNPP da ke yi wa Kwankwaso biyayya, Ladipo Johnson ya ce Sanata Rabiu Kwankwaso zai fi amfani wa Bola Tinubu a kan Ganduje.
Atiku Abubakar da Peter Obi sun musanta cewa sun riga sun cimma matsaya kan hadakar yan adawa a 2027, musamman kan cewa Obi zai zama mataimakin Atiku.
Jam'iyyar APC ta sake kawo cikas ga jam'iyyar LP a jihar Filato yayin da shirim haɗakar jagororin adawa ke kara karfi gabanin zaɓen shugaban kasa na 2027.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya bayyana cewa duba da yadda APC ke ƙara ƙarfi, za ta karɓe kujerun ƴan Majalisar Tarayya na PDP a zaben 2027.
Mataimakin shugaban matasan PDP na kasa, Hon. Timothy Osadolor ya ve matukar Atiku Abubakar, Peter Obi, Nasir El-Rufai ba su son rai ba, za su yi nasara.
Atiku Abubakar ya yi wa Peter Obi tayin zama mataimakinsa a zaben 2027 a shirin hadakar 'yan adawa domin kayar da APC da Bola Tinubu. Za su iya komawa ADC.
Mataimakiyar kakakin Majalisar Dokokin jihar Edo, Misis Maria Oligbi-Edeko ta ajiye kujerarta, ta ce ta yi murabus ne saboda a yi wa kowa adalci.
Siyasar Najeriya
Samu kari