Ilmin Sakandare a Najeriya
Kwararren malami kuma shugaban Jami'ar Al-Istiqamah da ke jihar Kano ya bayyana wasu abubuwan da suka jawo tabarbarewar ilimi da jarrabawa a Arewacin Najeriya.
Wata mata mai shekaru 50 ta yanke shawarin shiga makarantar sakandare. An gano matar a a cikin aji tare da yaran makarantar sakandare da take karatun a ciki.
Gwamnan jihar Borno ya sanya yara 'yan gudun hijira 1,163 makaranta a garin Damasak dake jihar. Gwamnan ya karfafi gwiwan iyaye da su bar 'ya'yansu suke karatu.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito shugaban WAEC a Najeriya, Olu Adenipekun ne ya bayyana haka a ranar Talata, 5 ga watan Maris, inda yace cikin dubun dubatan daliban da suka zana jarabawar, an samu dalibai 39,557 da suka samu makin C a
A ranar Alhamis dinnan ne hukumar 'yan sandan jihar Ondo ta kama wasu dalibai biyu na makarantar sakandare tare da wasu mutane 8 da laifin hada kungiyar asiri da kuma satar ababen hawa a yankunan su. Daliban biyu, yan makarantar..
Ilmin Sakandare a Najeriya
Samu kari