Cocin Anglican
Kotu ta ɗaure wani matashi da ya yi asubanci ya tafi coci ya sace kujerun roba
wata kotun majistare ta daure wani matashi, Lekan Alaka, mai shekaru 19, watanni 3 bisa satar kujerun roba masu kimar N91,200 daga cocin Mount Zion Angelican.
Yan bindiga sun kutsa kai wurin Ibada ana tsaka da bauta, Sun yi awon gaba da mutum 3
Wasu tsagerun 'yan bindiga, sun kai hari wata Coci a jihar Ogun, ranar Lahadi da safe ana tsaka da ayyukan bauta, sun yi awon gaba da masu bauta mutum uku.
COVID-19: Gwamnati ta soke takunkumin da ta kakabawa dakunan ibada a Ondo
Gwamna Rotimi Akeredolu ya cire sakatar da ya sa na hana sallar jam’i da bauta a coci a Ondo. Dabbaka tsarin dawowar ibadar zai zamana lokaci bayan lokaci.