Kudin Makaranta
Gwamnatin jihar Cross Rivers ta ce ta sallami wasu shugabannin makarantun sakandare 12 kan samunsu da karbar rashawa daga dalibai. Ta kuma dakatar da wasu shida
Wata kyakkyawar malamar nakaranta ta nuna tsantsar farin ciki da jin dafi bayan ta karanta wasikun kananan yaran da take koyarwa, tace yaran cike suke da soyay.
Shugabannin jami’ar Achievers University ta garin Owo sun ba Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami kyautar Digirin Dakta, Shugaban jami’ar ya tabbatar masa da shi.
'Yan ajin matashin da aka tura Kurkuku Za Suyi Jarrabawar Karshe. Tun jiya aka aike da Aminu gidan yari mutane basu sani ba. Zai fara jarrabawa ranar Litinin.
Ben Akabueze yana da ra’ayin akwai bukatar ‘Yan Najeriya masu kudi sosai su rika biyan haraji da kyau, yace ya kamata Attajirai su rika ba gwamnati wani abin.
Kamar yadda ‘yanuwanta suka tabbatarwa Duniya, Priscilla Sitieni ta rasu. Marigayiyar ita ce dalibar da ta fi kowa tsufa a makarantar firamare a duk Duniya.
Gwamnatin tarayya za ta gabatar da sabon kundin kasafin kudi. Dalili shi ne Naira tana cigaba da karyewa sannan kaya su na kara tsada. gangar mai zai iya sauka.
Da bakinsa, ba wani ne ya fada ba, Adamu Adamu ya soki kan sa. Ministan ilmi na Najeriya, ya gamsu cewa bai tabuka abin kirki duk da tsawon damar da ya samu ba
Rabiu Kwankwaso ya kaddamar da manufofinsa, zai maida hankali a kan harkar ilm, yace zai tsawaita wa’adin jarrabawar JAMB kuma ya magance rashin zuwa makaranta
Kudin Makaranta
Samu kari