Kudin Makaranta
Da bakinsa, ba wani ne ya fada ba, Adamu Adamu ya soki kan sa. Ministan ilmi na Najeriya, ya gamsu cewa bai tabuka abin kirki duk da tsawon damar da ya samu ba
Rabiu Kwankwaso ya kaddamar da manufofinsa, zai maida hankali a kan harkar ilm, yace zai tsawaita wa’adin jarrabawar JAMB kuma ya magance rashin zuwa makaranta
A yau sai mutum ya bada N735 zai iya samun $1 a hannun ‘Yan canji. A makon nan aka soma yakin neman zaben shugaban kasa, wannan bai rasa alaka da farashin.
Jami’an tsaro masu fararen kaya wanda aka fi sani da DSS, suna so a gaggauta janye yajin aiki. Yunusa Abdulkadir yace yajin-aikin na jami’o’in yana da hadari.
Alaba a yanzun ya samu dalilin yin murmushi, ya kuma yi kira ga yan Najeriya su tuntube shi idan suna bukatar mai barkwanci ko mai jagoranci a wurin taronsu.
Ana kiyasin akwai makarantu kusan 615 da an daina karantarwa a halin yanzu saboda tabarbarewar rashin tsaro. Wannan lamarin ya shafi jihohi su Kaduna da Neja
Kwanan nan aka ji labari ‘Dan wasan tsakiyan Super Eagles, Wilfred Ndidi ya kammala wani kwas da yake yi domin samun kwarewa a kasuwanci a jami’ar Birtaniya.
Malaman Jami’a sun ce ba za a bude makarantu ba sai an biya su duka kudin wata 6. Shugaban ASUU yace Ministan ilmi, Malam Adamu Adamu, bai san abin da yake fada
Daliban KASU sun zaman gida, wannan mataki ya zo kwanaki bayan an ji Nasir El-Rufai yana barazanar korar malaman da ke yajin-aiki, ya maye gurabensu da wasu.
Kudin Makaranta
Samu kari