Kudin Makaranta
Daliban sun koka kan cewa sama da mutum 3,000 daga cikinsu da ke karatu a jami’ar tarayya ta Dutse (FUD) da ke Jigawa ne gwamnatin ba ta biya kudin karatunsu ba.
UNICEF ta nuna takaici kan yadda yaran da basa zuwa makaranta ke karuwa a Najeriya. Ta fitar da cewa yara sama da miliyan 18 da basa zuwa makaranta.
Wata jami'ar Burtaniya mai kyautatawa dalibai ta bude kofar tallafawa dalibai daga ƙasashen waje ciki har da Najeriya. Dalibai za su yi karatu kyauta a makarantar.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya ba Shugaban Bola Tinubu shawara kan sanya daliban Jami'o'i cikin tsarin lamunin ɗalibai da aka kirkira.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya sanar da rage kuɗin da ɗalibai ke biya duk shekara a jami'ar jihar, ya kuma ƙarawa malamai da ma'aikata albashi.
Charterhouse Lagos sabuwar makarantar firamare ce da aka kaddamar a Lekki kuma ita ce makaranta mafi tsada a Najeriya a halin yanzu, ana biyan N42m a shekara.
Iyaye da dalibai a Najeriya sun koka a kan cire sharadin cancanta cikin sharudan ba da lamunin karatu da gwamnatin Najeriya ke shirin yi a cikin shekarar 2024
Chartehouse Legas ce makaratar firamaren da ake biyan naira miliyan biyu kudin fom, miliyan 42 kuma a shekara. Akwai ragin naira miliyan goma ga tsofaffin dalibai
Gwamnan jihar Borno ya sanar da fara biyan daliban jinya Naira dubu 30 duk wata a fadin jihar. Gwamnan ya bada sanarwar ne jiya Laraba a Maiduguri.
Kudin Makaranta
Samu kari