Kudin Makaranta
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gargadi makarantun gaba da sakandare kan karbar kudade ba tare da dalili ba ganin yadda ake cikin matsin tattalin arziki.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince da samar da motocin bas ga ɗaukacin makarantun gaba da sakandire na Najeriya. Haka nan shugaban ya kuma sanar da.
Bincike ya nuna ba gwamnatin Bola Tinubu tayi wa daliban sakandare karin kudi ba. Amma sabon shugaban kasar yana shan sukar jama’a a yayin da ake kukan babu.
A yanzu Attajirin nan, Gabriele Volpi da yaransa su na ta rigima a kotu tun da aurensa ya mutu da mahaifiyarsu a shekarar 2017, ana ta shari'a kan kadarori.
Hukumar gudanarwa ta jami’ar Usmanu Danfodiyo ta sanar da dage jarabawarta na zangon karatu na farko kan rashin biyan kudin makaranta daba bangaren dalibai.
Ya kamata a karrama Kekwaaru Ngozi Mary saboda tsabagen gaskiya da rashin ha’incinta, wannan buduwara ta na aiki ne a otel, ta tsinci kusan N55m, tayi cigiya.
Gwamnan jihar Kano zai ba masu nakasa damar zuwa jami'o'in kasashen waje. Wani malami ya yaba da lamarin, ya ce tsari ne mai kyau domin su ma su na neman ilmi.
Gwamnan jihar Neja, Umaru Bago Mohammed ya ce bayar da tallafin karatu ka iya shafar ingancin ilimi a jihar. Ya yi wannan bayanin ne a lokacin da mahukuntan.
Gwamnan jihar Taraba Agbu Kefas, ya sanar da rage yawan kuɗaɗen makaranta ga ɗaliban jami'ar jihar Taraba da kaso 50%. Gwamnan ya ce ya ɗauki matakin ne biyo.
Kudin Makaranta
Samu kari