Haduran mota a Najeriya
Babban mai taimaka wa gwamna Dikko Radɗa na jihar Katsina kan ilimin addinin Islama, Dakta Shamsudeen Abubakar Malumfashi ya rasu a hatsarin mota.
Labarin da muke samu ya bayyana yadda wasu ahali suka shiga tashin hankali bayan da aka bayyana aukuwar wani hadarin mota da ya auku a wani yankin Legas.
Hatsarin mota ya yi ajalin mutane 4 yayin da wasu da dama su ka jikkata bayan mummunar hatsarin mota da ya afku a kan hanyar Legas zuwa Ibadan a jihar Legas.
Labari maras dadi ya zo cewa wasu matasa biyar yan jihar Katsina sun rasa rayukansu kan hanyar zuwa daurin aure daga Katsina zuwa Kano, tuni aka birne su.
Hukumar kiyaye hadurra ta ƙasa reshen jihar Kaduna ta tabbatar da faruwar hatsarin mota Gulf ranar Jumu'a a titin Kaduna zuwa Abuja, mutum 6 suka rasu.
Wata ɗaliba mai shekara 10 a duniya ta rasa ranta bayan motar wani malamin da ke koyarwa a makarantarsu ta tunkuɗe ta lokacin da take tsaka da yin wasa.
Wani mummunan hatsarin mota ya ritsa da mutane da dama akan titin hanyar Legas zuwa Ibadan. Mutum ɗaya ya rasa ransa yayin da wasu da dama suka raunata.
Rai bakon duniya, Allah ya yi wa mataimakiyar babban sakataren kungiyar manyan ma'aikatan jami'o'in Najeriya, Esther Ezeama, rasuwa sakamakon hatsarim mota.
Shugaban majalisar dokokin jihar Osun, Adewale Egbedun, ya shallake rijiya da baya yayin da tawagar motocinsa suka gamu hatsari yayin barin Osogbo ranar Lahadi.
Haduran mota a Najeriya
Samu kari