Haduran mota a Najeriya
Mummunan hatsarin motar tirela ya yi ajalin mutane 17 tare da jikkata fiye da mutane 200 a kauyen Takalafiya da ke karamar hukumar Magama da ke cikin jihar Neja.
Wani mummunan hatsarin mota ya yi sanadin mutuwar mutane 4 da raunata wasu da dama a kauyen Dinyar Madiga da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano.
Akalla mutane 10 su ka rasa rayukansu yayin da su ke tafiya zuwa taron siyasa a jihar Kogi, wadanda su ka rasa rayukan nasu 'yan jam'iyyar SDP ne a jihar.
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Neja ta tabbatar da cewa fasinjoji 10 sun kwanta dama a wani sabon haɗarin kwale-kwale da ya afku a Shiroro ta jihar Neja.
Dama an ce nai son abin ka ya fi ka dabara, Wani 'dan kasuwaya na ji ya na gani, ya hadu da sharrin damfara. Daga gwanji, an yi wa mai mota wayau da rana tsaka
An samu asarar rayukan mutum 11 yayin da wasu mutum 10 suka samu munanan raunuka bayan wata babbar mota ta gamu da mummunan hatsari a jihar Kebbi.
Wata trela ta markade mutane takwas, ciki har da dalibai guda biyu, yayin da mutane 10 suka jikkata a Abuja. Ganin irin aika-aikar da yayi, direban trelar ya tsere.
An samu asarar rayukan mutum 12, yayin da wata motar bas da suke ciki ta yi taho mu gama da wata babbar mota ƙirar Toyota Canter a jihar Zamfara.
Rayukan mutum uku sun salwanta yayin da wasu mutum biyu suka samu munanan raunuka a wani ƙazamin hatsarin mota da ya auku yankin Ikorodu na jihar Legas.
Haduran mota a Najeriya
Samu kari