Jihar Rivers
Chidi Amadi, shugaban ma’aikatan Gwamna Sim Fubara, ya yi murabus. Kwamishinan labarai na jihar Ribas, Joseph Johnson, ya tabbatar da murabus din Amadi.
Shugaban karamar hukumar Andoni a jihar Ribas, Erastus Awortu, ya nuna kaɗuwa yayin da wasu jiragen ruwa suka yi ajalin akalla mutane 20 a yankinsa.
Tsohon gwamnan jihar Ribas kuma ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ce dukkan ƴan ƙasa suna son ɗaukar hoto da shi idan suka gansa.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya gargadi Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers Kan zabe mai zuwa a shekarar 2027 inda ya ce zai gane waye babba a tsakaninsu.
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Ribas mai biyayya ga gwamna Fubara, Edison Ehie, ya janye ƙarara da ya shigar da yan majalisa 25 da suka koma APC.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar SDP a jihar Rivers, Magnus Abe ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC a yau Laraba 3 ga watan Janairu, inda ya ce ya koma ne saboda Tinubu.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana dalilin da ya sanya ya amince ya yi sulhu da magabacinsa Nyesom Wike, a rikicin siyasar da suke yi.
Chief Tony Okocha, shugaban kwamitin riƙon kwarya na APC a jihar Ribas ya bayyana niyarsu na shirya tsari nagari wanda zai ba jam'iyyar nasara a 2027.
Sanata Magnus Abe ya bayyana cewa tuni ya kama hanyar sake komawa jam'iyyar APC bayan ya sha kaye a zaben gwamna na ranar 18 ga watan Maris, 2023.
Jihar Rivers
Samu kari