Jihar Rivers
Kotun ɗaukaka kara mai zama a Fatakwal, babban birnin jihar Rivers ta tanadi hukuncinta kan rigimar dauya shekar ƴan majalisa 27 da ke marawa Wike baya.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya gayawa sababbin shugabannin kananan hukumomi 23 na jihar cewa za su iya gudanar da ayyukansu daga ko'ina.
Jam’iyyar PDP ta tsoma baki cikin rikicin siyasa da ke daukar sabon salo a jihar Ribas, inda ta gargadi shugabannin kananan hukumomi su zauna lafiya.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya ba da umarni ga babban mai binciken kudi a jihar domin binciken tsofaffin shugabannin kananan hukumomi 23.
Yayin da rikici ya ƙara tsanani bayan naɗa sababbin shugabannin ƙananan hukumomi, jam'iyyar adawa APC a jihar Ribas ta bukaci a sanya dokar ta ɓaci.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas ya rantsar da sabbin shugabannin riko na kananan hukumomi 23 na jihar. An yi bikin rantsuwar a Fatakwal a ranar Laraba.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya yi zargin cewa akwai shirin cafke magoya bayansa a jihar bayan sun fito sun nuna adawa da shugabannnin kananan hukumomi.
Rikicin Rivers tsakanin Nyesom Wike da Siminalayi Fubara ya shafi shugabannin kananan hukumomin jihar. Yan daba sun fatattaki Allwell Ihunda yayin da ya nufi ofis.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya sallami duka shugabanninn kananan hukumomi 23 a jihar bayan wa'adinsu ya kare a jiya Litinin 17 ga watan Yuni.
Jihar Rivers
Samu kari