Rikicin Ma'aurata
Rundunar yan sandan kasar Ghana ta bayyana wata doka da ta hana cutar mata ko miji a tarayyar aure, ta ce za a iya daure duk wanda ya yi laifi a gidan yari.
Gwamnatin Enugu ta kama ango da iyayensa, iyayen amarya da mai dalilin aure biaa aurar da yarinya yar shekara 13, kuma sun tilasta mata auren duk ba ta so.
Rahotanni daga yankin karamar hukumar Jibia sun nuna cewa ana zargin wata amarya, Aisha Muhammad ta hallaka mijinta da wuta bayan ya dawo gida a Katsina.
Rundunar yan sanda ta kama wani matashi dan shekara 25, Sufyanu Aliyu bisa zargin caka wa matarsa, yarinya yar shekara 16 wuka har lahira a jihar Sakkwato.
Sanata Ned Nwoko ya ce yana tausayin maza masu mata daya. Ya ce auren mace biyu, uku ko hudu ya fi kawo kwanciyar hankali ga da namiji a duniyar yau.
Yayin aure ke kara tsada saboda halin da ake ciki, wasu kasashe sun bullo da shirye shiryen tallafi ga sababbin ma'aurata domin karfafa masu guiwa da jawo matasa.
Gwamnatin jihar Ebonti ta hannu mai dakin Gwamna Francis Nwifuru ta fara rabawa zawarawa tallafin gidaje domin su samu wurin zama a kananan hukumomi 13.
Wani magidanci ya kama matarsa a gado sintur tare da wani namiji a ƙasar Zambia, ya ce ya so ba matarsa mamaki ne amma ya taras da abin bakin ciki a gidansa.
Jami'an tsaro sun cafke wani matashi kuma.magidanci, Yayu Musa bisa zargin halaka mahaifiyar matarsa, Ummi a jihar Kogi, ya yi bayanin yadda abin ya faru.
Rikicin Ma'aurata
Samu kari