Rikicin Ma'aurata
Wata matashiyar budurwa tana neman shawara kana bun da ya kamata ta yi bayan ta kama ‘yar’uwarta da tana cin amanar mijinta sannan ta bata miliyan 5 toshiyar baki.
Wani magidanci, Mista Aku Bakari ya maka matarsa, Mary, gaban wata kotun gargajiya da ke yankin Nyanya yana zarginta da ba coci fifiko sama da shi.
An sha yar dirama a wata kotu da ke yankin Dei Dei Abuja lokacin da wata matar aure da ta nemi a raba aurensu da mijinta tace ta fasa. Ta ce har yanzu tana sonsa.
Wani magidanci ya shiga hannun jami'an tsaro bayan ya yi yunkurin halaka matarsa har lahira. Jami'an yan sanda sun tabbatar da cafke shi a jihar Bauchi.
Wani dan Najeriya ya shiga hannun yan sanda a kasar Burtaniya bayan ya salwantar da ran matarsa wacce suka kwashe shekara 17 suna rayuwar aure tare.
Auren da ke tsakanin gwamnan jihar Yobe da diyar marigayi Sani Abacha ya zo karshe. Gumsu Sani Abacha ta tabbatar da mutuwar auren na ta da gwamnan.
Wani magidanci ya shigar da matarsa aure a gaban kotun shari'ar musulunci da ke Kano bisa zarginta da yin aure bisa aure. Ya nemu kotu ta raba auren.
Wata matar aure uwar yara uku, Rashidat Bashir, ta nemi Kotu a Ilorin ta raba aurenta saboda mijinta ya daina ɗaukar nauyinta da yayansu ga yawan zargi.
Wata amarya ƴar shekara 20 a jihar Adamawa ta ɗauki wani mummunan mataki kam angonta a jihar Adamawa. Amaryar ta cinnawa gidansa wuta saboda ya ƙi sakinta.
Rikicin Ma'aurata
Samu kari