Real Madrid
Akwai fitattun yan wasan kwallon kafa a Turai a kakar wasa ta bana wato shekarar 2024 da suka yi ritaya daga buga tamola bayan shafe shekaru suna fafatawa.
Shahararren dan wasan Faransa, Kylian Mbappe ya koma kungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid bayan sanya hannu a kwantiragi tsakaninsa da kungiyar da ke Spain.
Real Madrid ta kasar Spain za ta kece da Borussia Dortmund ta kasar Jamus a wasan karshe na ɓa neman cin gasar kofin zakarun Turai (UCL) 2024 a Wembley.
Fitaccen dan wasan Real Madrid, Toni Kroos, zai cika burinsa na yin ritaya daga buga kwallon kafa a lokacin da ya ke matakin kololuwar ganiyarsa.
Kungiyar Real Madrid ta samu nasarar doke Cadiz da ci 3-0 wanda ya ba ta nasarar lashe kofin La Liga bayan ita ma Barcalona ta sha kashi a hannun Girona.
Real Madrid dai na da maki a teburin gasar kuma za ta iya dorawa kan nasararta a gasar La Liga, yayin da Barcelona ta samu cikas bayan shan kaye a wasanta da PSG.
Cristiano Ronaldo ya zura kwallaye 50 a raga, tare da yi wa masoyansa albishir da cewar yana fatan zura wasu kawallayen kafin karewar shekarar 2023.
A shekarun baya, wasan 'El Clasico' ta fi ko wace wasa martaba da buguwa a lokacin da manyan 'yan wasa ke buga ta a lokaci guda, amma a yanzu ta rasa martabarta.
Manyan kungiyoyin hamayya a Spain, Real Madrid da Barcelona sun sha zawarcin 'yan wasa a kaka daya wanda a karshe dan wasan ke da zabin kungiyar da zai je.
Real Madrid
Samu kari