Rabiu Kwankwaso
A yanzu haka wakilai da zasu kada kuri'a, mambobi da ragowar masoya da masu goyon bayan jam'iyyar PDP na can garin Fatakwal na jihar Ribas domin zaben dan takarar shugaban kasa daga cikin 'yan takara 12. Sai dai daga rahotanni dak
A yayin da zaben fidda gwani na takarar shugaban kasa a karkashin inuwar lemar jam’iyyar PPD ke karatowa, yan takarkaru da sauran shuwagabannin jam’iyyar sun nuna bacin ransu game da garin da jam’iyyar ke kokarin shirya zaben a ca
Za ku ji cewa tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana abin da ya sa ya tsaida Abba Kabir Yusuf a matsayin ‘Dan takarar Gwamna a karkashin Jam’iyyar PDP a lokacin da ya kawo ziyara zuwa Jihar Kano.
Kwankwaso, tsohon gwamna, sanata mai ci, sannan dan takarar shugaban kasa, ya kasance jagoran jam’iyyar PDP a jihar Kano kuma madugun darikar Kwankwasiyya. Ana ganin babu wani dan takara a PDP da zai yi tasiri idan ba Kwankwaso ne
Sanannanun matasa mabiya kuma yan gani kashenin Kwankwasiyya sun bayyana rashin amincewarsu da takarar tsohon mataimakin gwamnan jahar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar, wanda shi ake ganin Rabiu Kwankwaso ke kokarin tsayar da shi.
Za ku ji cewa yayin da masu neman kujerar Shugaban kasa a PDP su ka sha alwashin kifar da Buhari, Kwankwaso ya gana da tsohon Shugaban kasa IBB a gidan sa da ke Yankin Hilltop Mansion a cikin Garin Minna shekaran jiya.
Fitaccen dan siyasar nan na Arewa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa jamiyyar su ta adawa ta PDP ita ce za ta yi nasara a dukkan kujerun siyasa yayin babban zabe na 2019.
Ya kuma kallubalanci shugabanin jam'iyyar su yiwa dukkan 'yan takarar adalci wajen gudanar da zaben fitar da gwani domin yin adalci wajen zaben shine zai karfafa jam'iyyar har ta samu nasara a babban zaben da za'yi a watan Fabrair
Tun kafin fara saukar ruwan sama hukumar kula da yanayi ta kasa (NIMET) tayi has ashen za a samu ambaliyar ruwa a daminar bana. Sai dai hukumar ba ta fadi yankin da ambaliyar zata fi shafa ba. A yanzu haka jihohin Najeriya, a kudu
Rabiu Kwankwaso
Samu kari