Kamfanin wutar lantarkin Najeriya
Hukumar kamfanin wutar lantarki ta Kaduna, Kaduna Electric ta dakatar da yanke wutar lantarki a jahar Kaduna a jahohin da take raba ma wuta har sai an shawo kan
Majalisa ta bukaci a daina biyan kudin wuta a Najeriya saboda COVID-19. Rt. Hon. Femi Gbajabiamila ya ce ya kamata wutar lantarki ta daina kiftawa a lokacin nan
Yanzu nan mu ka ji cewa wani kamfanin lantarki IBEDC ya na ci da wuta a Jihar Oyo. Za mu kawo maku labarin yadda ake ciki idan rahoto ya zo mana.
Ministan lantarki, Mamman Saleh dan mutan Taraba ya bayyana cewa akwai wasu shafaffu da mai da suka dage suka tubure tare da dogewa a kan hana yan Najeriya samun isashshen wutar lantarki.
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta sanar da rashin amincewarta da karin farashin wutar lantarki da gwamnatin Najeriya ta yi, sa’annan ta yi tir tare da Allah wadai da wannan manufa na gwamnatin tarayya.
Shugaba Buhari ya fara yunkurin soma aikin wutan Mambilla a 2020 inda aka ware Biliyan 2.6 na biyan kudin sallama da wasu ayyuka a Kwangilar Tiriliyan 2 na lantarkin Mambillan.
Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar sake kwato kamfanin rarraba wutar lantarkin Najeriya, wanda yan Najeriya suka fi sani da tsohon sunansa ‘NEPA’ daga hannun yan kasuwa don ceto Najeriya daga matsanancin matsalar wuta da ake fama d
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kamfanin KEDCO zata fara wannan aiki ne da rukunin gidaje da kamfanoni na farko da basa biyan kudin wuta, wanda adadinsu ya kai dubu tara, (9,000), inda zuwa yanzu, kwanaki biyu da fara aikin ta yanke m
Majiyar NAIJ.com ta ci karo da wani rahoto da hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta fitar bayan wani binciken kwakwaf da ta gudanar akan lamarin, inda tace gwamnatin Obasanjo ta kashe triliyan