
Pastor Tunde Bakare







Barista Okey Uzoho ya yi karar PDP a wani kotu da ke zama a garin Abuja a kan kudin sayen fam, ya ce yana da sha’awar tsayawa takara amma an lafta farashin fam.

A ranar Asabar, 9 ga watan Afrilu, babban limamin addinin kiristanci, Fasto Tunde Bakare, ya ayyana aniyarsa ta son takarar kujerar shugaban kasa a zaben 2023.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Shugaban cocin Citadel Global Community Church, Fasto Tunde Bakare, a fadar shugaban kasa da ke birnin Abuja.

Babban malamin coci, Fasto Tunde Bakare, yace ba wani abun damuwa bane idan arewa sun fitar da wanda zai gaji shugaba Buhari a babban zaɓen 2023 dake tafe.

Fasto Tunde Bakare, wanda ya kafa cocin Latter Rain Assembly, ya ba da labarin yadda ya zama Kirista, inda ya bayyana cewa shi ya fito ne daga dangin Musulmi.

Tunde Bakare, shugaban cocin Citadel Global Community, ya ce Ubangiji ya juyawa shugaban kasa Muhammadu Buhari baya.A yayin jawabi a cocinsa wacce a da aka san.
Pastor Tunde Bakare
Samu kari