Jihar Ondo
Hukumar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa ta samu bama-bamai uku da basu tashi ba a cikin cocin Katolika dake garin Owo, jihar Ondo, Kudu maso yammacin Najeri
Jagoran jam’iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya bayar da tallafin kudi naira miliyan 75 ga wadanda harinOwo ya cika da su da kuma cocin da abun ya faru.
Tsohon kwamishinan labarai na Ondo, Donald Ojogo, ya bayyana cewa da bam aka yi amfani wajen kaddamar da harin cocin Owo da ke karamar hukumar Owo a jihar Ondo.
Shugaba Buhari jajanta wa iyalan wadanda aka kashe a cocin a gwamnatin jihar Ondo, inda ya buƙaci hukumomin agajin gaggawa su kai dauki ga wadanda suka jikkata.
Rabaran Andrew Abayomi, daya daga cikin fastocin majami'ar Katolika ta St Francis ta titin Owa-luwa a Owo da ke jihar Ondo, ya labarta yadda aka kaiwa majami'a.
Wani abun ya tashi a cocin St Francis Catholic dake kan titin Owa-luwa a karamar hukumar Owo ta jihar Ondo a ranar Lahadi, 5 ga watan Yuni. Mutane sun jikkata.
Gwamna Rotimi Akeredolu, ya yi martani kan harin yan bindiga kan wani coci a karamar hukumar Owo ta jihar Ondo, ya sha alwashin gwamnatinsa za ta kamo miyagun.
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya kara jaddada matsayar su ta kungiyar gwamnonin kudu na aiwatar da tsarin karɓa karɓa, hakane kaɗai zai kawo nasara.
Mayiwa Lawson Alade, dan majalisa mai wakiltar Akure ta Kudu da kuma Akure da Arewa a Jihar Ondo, kuma dan takarar APC a zaben fidda gwani, ya labarta yadda ya
Jihar Ondo
Samu kari