Sarkin Kano
A zaman sauraron karar da Aminu Ado Bayero ya shigar, an yi zazzafar muhawara tsakanin lauyoyi kan batun take hakkin sarki na 15, kotu ta ɗaga zaman.
Duk da shari’ar masarautu da ake yi kotu, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya samu tarba daga Kanawa bayan sallar Juma’a a fadarsa da ke Nasarawa.
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da fara gina titin karkara mai nisan kilomita 7.2 daga Mil Goma zuwa 'Yankatsari, da kilo mita 7.5 a Rijiyar Gwangwan kan N2.6bn.
Gwamnatin jihar Kano ta amince da fitar da naira biliyan 2,910,682,780 domin biyan kudin jarabawar NECO da NBAIS ga dalibai 119,903 da ba sa iya biyan kudin.
Kungiyar ƙikitocin fata ta Nsjeriya ta kai ziyara ta musamman ga Mai Martaba Muhammadu Sanusi II a fadar sarkin Kano ranar Laraba, 5 ga watan Yuni, 2024.
Babbar Kotun Tarayya ta dage sauraran karar da aka shigar kan masarautun Kano zuwa ranar Alhamis 13 ga watan Yuni domin ci gaba daga inda aka tsaya.
Babbar Kotun Tarayya da ke jihar Kano ta fara sauraran shari'ar da aka shigar kan masarautun jihar bayan Abba Kabir ya rushe su tare da nada sabon Sarki.
An jibge jami'an tsaro yayin da kotu ta fara zamanta domin sauraron karar da ake yi kan rikicin masaurautar Kano. Jami'an tsaro sun hana zirg-zirga.
Babban da ga Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Ibrahim Dahiru Bauchi ya kai ziyara a madadin Shehi domin nuna goyon baya ga mai martaba Aminu Ado Bayero.
Sarkin Kano
Samu kari