Sarkin Kano
Gwamnatin Kano, karkashin jagorancin Abba Kabr Yusuf ta bayyana takaicin yadda wasu ke kokarin hadda husuma jihar, musamman a kan batun sarauta a jihar.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya yi addu'o'i kan masu shirin tayar da tarzoma a jihar Kano. Sanusi II ya roki Allah ya maida musu aniyarsu mara kyau.
Kwararren lauya kuma mai kare hakkin dan Adam, Chidi Odinkalu, ya ce ya samu labarin sirri a kan yadda kotu ke shirin hana sarki Muhammadu Sanusi hawan sallah.
Abubuwa sun fara daukar sabon salo a rigimar sarauta a Kano bayan Aminu Ado Bayero ya shirya hawan salla bayan gwamnatin jihar Kano ta fitar da sanarwa kan haka.
Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero ya gana da ministan Abuja a jami'ar Calaba. Hakan na zuwa ne bayan APC a jihar Kano ta yi barazanar dokar ta baci a Kano
Musa Ilyasu Kwankwaso, ya yi magantu kan sarautar Kano inda ya ce Sanusi Lamido Sanusi Sarkin gwamnati ne, Aminu Ado Bayero kuma na Sarkin al’umma.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya samu tarba daga tsohuwar minista, Dr Betta Edu a gidanta da ke Calabar a jihar Cross River domin yin buda baki.
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa jami'an tsaro sun shirya bayar da tsaro, yayin da jama'a za su gudanar da bukukuwan hawan karamar sallah mai zuwa.
Rahotanni sun karyata labarin da ke cewa masarautar Zazzau, karkashin Mai Martaba Ahmad Nuhu Bamalli ta kwace rawanin Magajin Rafin Zazzau, Ango Abdullahi.
Sarkin Kano
Samu kari