Sarkin Kano
Kungiyar Lauyoyi a Arewacin Najeriya (NCNLPIA) ta yi martani kan hukuncin kotu kan masarautun jihar inda ta bukaci Abba Kabir ya ba Aminu Ado Bayero hakuri.
Har yanzun dai ana ci gaba da takun saƙa tsakanin Muhammadu Sanusi II da Aminu Ado Bayero duk hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke jiya Alhamis.
Dubban masoya sun tarbi Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero yayin dawowa daga sallar Juma'a da kuma kai gaisuwa fadar Nassarawa kwana daya da yanke hukunci.
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano ya ce gwamnati za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da kotu ta yanke na soke matakin mayar da Muhammadu Sanusi II.
Wata kungiya a Arewa ta gargadi gwamnan Kano kan bijirewa umurnin kotu bayan yanke hukunci tsakanin Sanusi II da Aminu Ado Bayero a jiya Alhamis.
Bayan umarnin tuge Aminu Ado daga fadar Nassarawa, Kwamishinan ƴan sanda a jihar Kano, Hussaini Gumel ya yi martani kan umarnin inda ya ce ba za su bi umarnin ba.
Wani lauya a Najeriya, Farfesa Auwal Yadudu ya magantu kan hukuncin kotu a shari'ar sarautar Kano inda ya ce matakin akwai rikitarwa da kuma abin takaici.
Hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke kan batun rikicin masarautar Kano a bar baya da kura, inda bangarorin biyu da ke cikin dambarwar ke ganin su ne da nasara.
Ashraf Sanusi, dan Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya godewa Allah yayin da kotu ta soke nadin da aka yi wa mahaifinsa. Jama'a sun yi masa saukale.
Sarkin Kano
Samu kari