Nyesom Wike
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce an karya alkawarin da ya aka cimma da shi a PDP. Ya ce zai cigaba da gwagwarmaya da gwabzawa da PDP don kawo adalci.
Hukumar gudanarwa ta Abuja watau FCTA ta bayyana cewa daga ranar Litinin, 26 ga watan Mayu, 2025, za ta karɓe kadarori 4,793 saboda ƙin biyan haraji.
Mukaddashin shugaban PDP na kasa, Ambasada Umar Iliya Damagun ya karyata zargin aiki da APC, domin rage tasirin jam'iyyarsa gabanin babban zaben 2027.
Shugaban jam'iyyar APC a Rivers ya ce za su karbi gwamna Siminalayi Fubara idan ya sauya sheka daga PDP. APC ta ce za ta mara masa baya domin cimma nasara.
An yi ta rade-radin cewa Ministan Abuja, Barista Nyesom Wike zai yi takara da Bola Tinubu a 2027 inda ya fito fili ya ƙaryata labarin da cewa ba zai taba yin haka ba
An samu matsala a taron jin ra'ayin jama'a da aka yi a Rivers inda rikici ya ɓarke tsakanin magoya bayan Nyesom Wike da na dakataccen Gwamna Siminalayi Fubara.
Gwamnatin tarayya za ta nuna wasu muhimman ayyukan da Bola Tinubu ya yi a birnin London. Ministan Abuja, Nyesom Wike na cikin jami'an da za su je taron.
Wike ya ce PDP ba za ta iya kayar da Tinubu a 2027 ba har sai ta canza tsarin ba da tikiti. Ya zargi PDP da son kai a 2023, inda ya gargade ya kan maimaita kuskuren.
Tsohon gwamnan Rivers kuma ministan Abuja, Nyesom Wike, ya tabbatar da ziyarar Siminalayi Fubara tare da gwamnoni biyu na APC a Najeriya domin sasantawa.
Nyesom Wike
Samu kari