Matasan Najeriya
Guiness World Record a karshe ta bayyana Hilda Baci a matsayin wacce ta kafa tarihi bayan ta shafe sa'o'i 93 ta na girki ba tare da hutawa ba a jihar Lagos.
Wata matar aure ta bayyana yadda mijinta ya ki taimaka mata saboda rashin lafiyar mahaifyarta, ta ce mijin nata yana da kudi sosai kuma yana taimakawa bare.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmed ya fito a bidiyon barkwanci yan makonni bayan saukarsu daga kujerar shugabancin Najeriya.
Budurwa mai suna Florence ta wallafa wani bidiyo inda aka gano ta ta na wanka a bandakin tabo ya ja hankulan mutane masu amfani da kafar sadarwa ta zamani.
Kotun shari'ar Musulunci da ke zamanta a Kano ta daure wata mata mai suna Habiba a gidan gyaran hali saboda zargin kiran kawarta da 'Sharmota' a shafin WhatsApp
Wani dalibin Najeriya, Abraham Magu, ya yi aikin bajinta wajen zana takardar nara N200 da Fensir mai kaloli, jama'a sun nemi CBN da Bola Tinubu, su jawo shi.
Wani faifan bidiyo ya yadu inda wata 'yar Najeriya ke siyar da abinci a aji a wata jami'a a kasar Turai ya jawo kace-nace ga ma'abota shafin sadarwa na zamani.
Yanzu muke samun labarin yadda wata kotun Muslunci ta hukunta matasa biyu bisa zarginsu da aikata satar wayar hannu na wani mutumin da bai ji ba bai gani ba.
Kotun shari'ar Musulunci da ke zamanta a jihar Kano ta gurfanar da wani matashi Ali Dan-Asabe a gaban kotu kan damun daliban makarantar Islamiyya da kayan sauti
Matasan Najeriya
Samu kari